Kannywood
Bidiyo : Martanin Mai Zafi da Sarkin Waƙa Nazir Akan Matakin Twitter Ga Buhari
Wannan shine martani Sarkin waka Nazir m ahmad wanda yayiwa wannan martani ne zuwa ga yan kasa bata gari akan twitter wanda kuma sarkin waka yayi maganganu cikin hikima.
Wanda kuma gaskiya wannan martani Sarkin waka yayi maganganu masu hikima wanda basai na fadamuku ba yana da kyau kowa ya saurari jawabinsa.
View this post on Instagram