Kannywood
Bidiyo : Jaruman Kannywood Na ƙara shantakewa / Yan fim sun chashe a Rano


Advertisment
A cikin wannan faifan bidiyo wanda tashar tsakar gida nayi kokarin hada muku wannan abubuwa guda ukku da ya kunsa wanda yana da kyau kowa ya kalla.
Abu na farko sahabi madugu ya angwnce wanda wannan abun farin ciki ne da murna zaku ga yadda shagalin bikin ya gudana Allah ya bada zama lafiya amen.
Abu na biyu irin yadda yan Kannywood suke shakatawa a kafar tiktok wanda zaku ga yanzu suna cin karensu ba babbaka.
Abu na ukku irin yadda yan fim da mawakan masana’antar Kannywood sunka gwangwaje a rano bikin wani basarake da anka nada duk zaku gani a cikin wannan faifan bidiyo da ke kasa.