Kannywood
Bidiyo : Bayan Aurena Da Wata Biyu Da Ƴan Kwanaki Na Haihu ~ Aisha
Wannan wata mata ce da ankayi fira da ita da ta fata da yar shekara 31 ce wanda ta bayyanawa manema labarai cewa ta haihu bayan wata biyu da yan kwanaki ta haihu wanda kuma ta nuna cewa ba cikin mijin ta bane.
Shin taya wannan abu ya faru zaku saurari cikakken bayyani daga bakinta.