Kannywood
Bidiyo : ‘Ya’ya na 16, kuma inada burin Ƙara aure Inji Yaya Dan Kwambo Na Gidan badamasi
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 50, shirin ya tattauna da Nura Yakubu wanda aka fi sani da Dandolo ko Yaya Dankwambo a shirin Gidan Badamasi, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.
Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir
Tsarawa da gabatarwa: Halima Umar Saleh