AddiniLabarai

Yanzu – Yanzu : Sarkin Musulmi Yace a Fara Dubin Jinjirin watan Shawwal

Advertisment

Assalamu alaikum Warahamatullah a yau ne fadar mai alfarma sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar Na UkU III ta fitar da ganin jinjirin Wata shawwal.
Wanda ta baya da sanarwa cewa gobe talata 29 ga watan Ramadan a fara dubin ganin jinjirin wata Shawwal.
Sanarwa idan ba’a gani ba za’a yi talatin wannan sanarwa ta fito ne daga NUJ Nigeria ba daga fadar mai martaba ba.
 

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button