Labarai
Na Rantse Da Girman Allah Aure Nake so – Inji Wata Tsantaleliyar Budurwa
Wata matashiyar budurwa Mai suna Zainabuu Perere a shafinta na Twitter ta rubuta tare da nuna matsuwarta ga aure inda budurwa ta rantse tana Mai Cewa Na Rantse da girman Allah Aure nake so.
Na Rantse da girman Allah Aure nake so ?????
— zainabuu perere✨✨✨ (@zainabuuperere1) May 4, 2021
Budurwa mai zuna zainabu abu ta kara da cewa.
Wallahi Banda wani buri Daya wuce naga nayi aure
Wallahi Banda wani buri Daya wuce naga nayi aure???????
— zainabuu perere✨✨✨ (@zainabuuperere1) May 6, 2021
Ta sake ɓarota ga kyawawan maza shin wannan gaskiya ne diya mata?
Auren kyakyawan namiji asara baki tsira gida balle waje???
— zainabuu perere✨✨✨ (@zainabuuperere1) May 6, 2021