Kannywood
Kalli Hotunan Da Ummi Rahab Ta Sanya Kayan Maza Sun Jawo cece-kuce
Advertisment
Jarumi ummi Rahab wanda tayi fim din takwara ummi a lokacin bakinta shekara shidda zuwa bakwai wanda yanzu ta zamo budurwa kuma jaruma mai tashi a yanzu a masana’antar Kannywood.
Shine bana itama tace baza’a barta a baya ba inda itama da alama kayan ita tayi abinta zaku ga harda kawarta. Tufaffin sunyi kyau amma sai dai kuma wannan a al’adar malam bahaushe da addini musulunci bai yarda ‘ya mace tayi kaman cecekiya da maza ba.
A cikin shagube ta yi rubutu a shafinta da hotunan kamar haka.
“Mata fiyi shiyasan ina zashi Allah kasa muje asa a barka da sallah yan uwa abokan arziki❤️❤️ @official_jiddar_auta“
To fah nan take da masu tsaki sai masu yi mata nasiha kamar yadda zaku gani..