Kannywood
Bidiyo : Yadda Hamisu Breaker Ya Gigita Mutanen Garin Kano Wajen Wasan Sallah
Wannan shine cikakken bidiyon wasan sallah na mawaki hamisu Breaker wanda ya girgiza mutanen garin Kano a wajen wasan sallah da yayi kamar yadda zaku gani a cikin wannan bidiyo nasu.