Kannywood

Bidiyo: Rai Ya ɓace! Ummi Zee Zee yiwa wani darakta wankin babban bargo a kasuwa



Yanzun nan jaruma ummi zee zee ta daura video a shafin ta na instagram a fusace inda take zagin daya daga cikin jaruman Kannywood .
Jarumar ta kira jarumin Kannywood din da dan wiwi inta tace bayida aiki da tayi post saiya zo yana kushe ta ko ya zage ta.
Tace yana yin hakan ne dan ta tanka mai ya samu shima yayi suna ta kara cewa sunan da tayi a Kannywood har yamu bazaiyi ba.
Tayi bayani da dama akan wannan jarumin dan kallon sauran bayanin nata ga faifen bidiyon kasa ku kalla:









Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button