Labarai
Bidiyo : kalli Irin Yadda Isra’ilawa Na Afkawa Musulmai a Falasɗinawa a Masallaci Kudus


Advertisment
Yadda aka yi arangama tsakanin Falasdinawa da jami’an tsaron Isra’ila a masallacin Birnin Kudus a daren Lahadi.
Wanda muna rokon Allah ya isarwa musulunci da musulmai baki daya,ga bidiyon nan kasa ku kalla.