Labarai

Kungiyar Dattawan Arewacin Najeriya ta bukaci tsige Buhari

Kungiyar Dattawan Arewacin Najeriya ta bukaci tsige Buhari
sauke nauyin da ke kan sa, shi bai ga dalilin da zai sa Majalisa ba za ta dauki mataki akan sa ba.
Tsohon babban Sakataren gwamnatin Najeriyar ya yi tambaya inda ya ke cewa a shekaru biyu da suka gabata babu wani abinda shugaban kasar ya yi da zai karfafa gwiwar jama’a wajen kare rayukan su, saboda haka babu dalilin da zai sa ba za a tsige shugaban ba idan ya gaza.
Kamar yadda  rif hausa ta ruwaito. Baba-Ahmed ya ce abin takaici Najeriya ba ta da Majalisar da ke da kishin kasa da kuma halin da ake ciki ba, sai dai mai goyan bayan jam’iyyar ‘yayan ta suka fito.
Maslaha ta biyu ita ce ‘yan kasa su dauki mataki na kashin kan su, ko kuma na 3 wadanda nauyin shugabanci ya rataya akan su su aje mukaman su saboda gazawa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button