Kannywood
Sautin Murya : Miliyan 450 aka Damfari Zee Zee shi ya sa tayi yunkurin kashe kanta daga bakinta
Wannan wata takaiciyar gaskia akan furucin da jarumi ummi zee tayi a shafinsa na Instagram.
Wanda tayi sallama irin addinin Muslunci wanda ta fara sunanta Ummi Ibrahim wanda akanka fi sani da ummi zee wanda mai shafin youtube mai suna hausmedia yayi hira da ita akan karin haske akan rubutun da tayi akan cewa zata iya kashe kanta.
Wanda ta fadi asalin abinda yasa tace zata iya kashe kanta. Ku saurari wannan hirar a cikin alamar faifan bidiyo.