Kannywood
Rai Ya Ɓace ! Mansurah Isah ta Mayar da Martani Ga Masu Ce Mata Yar Maula
Advertisment
Bayan wallafa wani rubutu da tayi akan cewa Dangote baba ya sanya mutane suke cewa yar maula ina ki zama diya ga dangote bayan da maula shine.
Ta fara wallafa rubutu masu daukar hankali sosai akan irin rashin adalci da mutane ke mata ga abinda ta wallafa.
View this post on Instagram
Advertisment
To daga nan fah sai ta fara hawa bakinta kamar haka.
View this post on Instagram
Ga wani kuma wanda ta nunawa duniya cewa tun ba yanzu take kiransa da dady ba.
View this post on Instagram
Nan kuma tace ae tana kiran daso da mama amma kuma babu wanda yace yar maula ce.
View this post on Instagram