Kannywood
Bidiyo: Saratu Gidado Mama Daso ta fashe da kuka akan maganar ummi zee zee


Jaruma kuma uwa a fagen jaruman Kannywood hajiya mama daso ikon Allah a cikin wannan bidiyo ta fashe da kuka akan maganar ummi zee zee na kuncin rayuwa da take ciki tana tunanin zaka iya kashe kanta.
Zakuji irin yadda tayi magana cikin kuka akan irin Wannan kalamai na jaruma ummi zee zee wanda ga faifan bidiyon nan kasa sai ku saurara.