Addini
Bidiyo : Gwamnatin Najeriya Bazata iya Faɗa da Ƴan Boko-Haram ba~ Daga Bakin Sheikh Albani Zaria Rahimahullah
Allahu Akbar malam sheikh Muhammad auwal albani zaria rahimahullah yayi bayyani akan yadda gwamnatin Nigeria bata iya fada da yan boko haram wanda ya kawo abubuwa yadda yadace Gwamantin Nigeria tayi hikima da ilimi shine kawai mafita.
Ga faifan bidiyon nan kasa ku kalla.