Addini
Bidiyo : Abu 10 da ake so mai azumi ya kiyaye a watan Ramadana
Shehin malami Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa yayi magana akan abubuwan da ya dace mai azumi ya kiyaye da su a lokacin azumin watan ramadana wanda zaku ji daga bakin shehin malamin a cikin wannan faifan bidiyo da ke kasa.