Labarai
Masha Allah! Matar Janar Buratai Ta Gina Masallacin Juma’a (hotuna)
A yau ne Majiyarmu ta samu wannan labari daga jaridar rariya inda ta wallafa a shafinta na sada zumunta cewa hajiya umma Yusuf tukur buratai tayi abin alkhairi..
Inda sunka wallafa cewa:
“Hajiya Umma Buratai ta gina masallacin ne a garin Yusa-Fulani dake karamar hukumar Lau a jihar Taraba.”.
Ga kadan daga cikin hotunan gidan.