Uncategorized

Bidiyo : Yadda angon mata biyu ya shiga ɗakin amarensa biyu a Abuja

Wannan shine bidiyon matashin yaron da ke abuja da ya aure mata biyu a rana daya wannan wani bidiyo ne da shahen hausa na bbc sunkayi da yadda ya shiga dakin amarensa abun gwani ban shawa sosai wlh.
Allah ya bamu daushen wannan matashi da yayi wannan sunnah ga faifan bidiyon nan ku saurara.
Ku kasance da hausaloaded domin kawo muku wakar da nazifi Asnanic yayi masa kyau.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button