Labarai

Yanzu – Yanzu : Ganduje ya amince a shirya Muƙabala tsakanin Abduljabbar da malaman Kano

Gwamnatin jihar Kano ta amince za ta shirya muhawarar ilimi tsakanin shekh Abdul-Jabbar Nasir Kabara da kuma malaman Kano.
Kwamishinan addinai na jihar Kano Dr Muhammad Tahar Adamu Baba impossible ya bayyana hakan.
 
Kwamishinan ya ce, Gwamnati ta amince da wannan zama, wanda za a yaɗa shi kai tsaye a dukkan kafafan yaɗa labarai na jihar Kano.
Freedom radio na ruwaito. Ya kuma bayyana cewar za a gayyato malamai daga wajen Kano wadanda za su zamo masu sanya idanu a kan muwaharar wacce za a gabatar da ita a wani kawwamammen wuri da za a sanyawa tsaro.
Ƙarin labarin zai zo nan gaba.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button