Labarai
Yadda Jamaa Ke Kwasar Ganima A Gonar Shekau Bayan Sojoji Sun Kwace Ta (Bidiyo)
Advertisment
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar kwace gonar dan taadda Abubakar Shekau dake cikin dajin Sambisa. Abubakar Shekau dai shine shugaban yan taaddan kungiyar Jamaatu Lidda’awati wal Jihad wadda aka fi sani da boko Haram.
Bayan kwace gonar alumma sunyi tururuwa inda suke ta kwasar ganimar amfanin gonar dake cikin gonas.
Ga bidiyon nan kasa wanda rariya ta wallafa.
Allah ya kara ma sojojin Najeriya nasara akan yan taadda amin