Hausa Musics
MUSIC: Sani Liya Liya – Mai Kishi
Shahararren mawakin Hausar nan me rera wakokin barkwanci wato Sani Liya Liya ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Mai Kishi”.
Sani Liya Liya dai dan asalin jihar Gombe ne kuma ya shahara gurin yin wakokin barkwanci.
Wakokinsa ne kamfanin 3SP dake garin Jos ke maidawa a faifan bidiyo wanda Yamu Baba da Zainab Sambisa ke hawa a karkashin jagoranci Director Abubakar S. Shehu.
Saurari wannan waka mai suna “Mai Kishi” daga kasa ko kuma ka danna Download mp3 domin sauke ta a cikin wayarka.