Labarai
Kalli Zafaffan Hotunan Jikanyar Buhari Da Ya Aurar
Shahararriyar me sayar da kayan sawa, Cicada ta ruwaito hotunan shugaban kasa, Muhammadu Buhari tare da jikarsa wadda tace kwanannan ya mata aure.
An ga shugaba Buhari a hoton tare da amaryar da Angonta da kuma babbar diyarsa Fatima.
Hakanan Diyar shugaban kasar, Zahra Buhari Indimi ta yi Likin Hotunan.
Ga hotunan nan kasa.