Kannywood

Falalu Dorayi Yayi Martani Mai Zafi Akan Kama Producer Mu’azzam Idi Yari

Advertisment

A yau ne anka wayi gari da Majiyarmu ta Hausaloaded na samu labarin kalamai mai zafi da bacin rai da babban daraktan wasan fina finai wato Falalu Dorayi yayi akan kama Producer Mu’azzam Idi Yari sa censorship board nayi wanda tana karkashin Isma’il Afakallah shine shugaban wannan hukumar inda yayi kalamai masu zafi sosai a shafin sa sada zumunta na Instagram.
Ga abinda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta
CENSORSHIP BOARD
Idan da gaske ne, Mu’azzam Idi Yari
@muazzam_idi_yari Yana da takardar damar yin aiki a kano, Hukumar ta bashi.
Sannan aikin da aka kama shi akai shima suna da takardar gabatarwa, producer ya karbo daga Hukumar.
To maye dalilin kamawar da daurewar?
Zalinci, tozarci ko cin zarafi.?
A cikin ukun nan, babu wanda yake dorewa mai yin sa da alkairi.
Amfanin biyayya shine, ta zamar maka gata a gurin wanda kake wa, wala mutum Ko gwamnati.
Kullum ina fadi, mas’laha itace hanyar gina kyakkyawar ALAQA.
Zuciyar Sai na rama bata haifar da abu mai kyau, sai karin abokan gaba.
In mutum yai maka laifi personal, kuyi sharia Personal, kar kai amfani da karfin kujera ko umarnin zuciya ko umarnin wasu. Hakan ke haifar da rashin adalci a hukunci.
A karshe ina bawa Shugabannin kannywood shawara su sake buda maganar shigar da karar Hukumar a high court, domin a sami fashin bakin matsayin Hukumar da ‘Yayanta.
Gudun Kar a ringa yin kitso da Kwarkawata. ‘Ya’yanku nada permit,
Amma ana daure su.
Allah ya kyauta. Amin.
#falaludorayi
#falaluadorayi”

 

View this post on Instagram

 

A post shared by F A L A L U A. D O R A Y I (@falalu_a_dorayi)

Advertisment

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button