Kannywood
Bidiyo : Saddiq Sani Saddiq ya cika da mamaki yayin Da Matar sa Ta shirya Masa Birthday Na Bazata
Jarumi sadiq sani SadiQ yana murna ranar haihuwar sa a yayinda matarsa da iyalinsa sunka yi masa murna wannan zagayowar ranar haihuwar sa.
Wanda a cikin wannan bidiyo zaku ga irin yadda shima abun ya bashi mamaki Sosai.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.