Kannywood
An zargi jaruma Aisha Najamu ta shirin Izzar so Da Shiga ƙungiyar shi’a (bidiyo)


Advertisment
A jiya ne jarumar film din nan mai dogon zango mai suna aisha najamu izzar so wanda ta sanya wasu kananan yara suna rera wakar Imam ali .
Wanda ta nuna kamar ita yar kungiyar shi’a ce nan take shafin nata na Instagram wanda take taya daukacin duniya zagayowar ranar haihuwar imam ali.
Wanda kuma wasu da suke cikin aqidar shi’a sunji dadin wannan posting da tayi.amma kuma tayi raddi ga masu zaginta.
Ga bidiyon nan ku saurara.