Labarai
An saka ranar muƙabala tsakanin Sheikh Abduljabbar da malaman Kano
Gwamnatin Jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta tabbatar wa da BBC cewa ranar Lahadi, 7 ga watan Maris za a shirya muƙabala tsakanin Sheikh Abduljabbar da malaman Jihar ta Kano.
Kwamishinan Yaɗa Labarai ya ce sun shirya tsaf domin gudanar da muƙabalar.
Akwai ƙarin bayani nan gaba kaɗan…