Labarai
Sautin Murya : Hira da Saurayin da ya kashe budurwarsa Da Sihiri Saboda Ta Auri Wani
Duk Musulmi da ya ji wannan hirar da ankayi da wannan yaro yake fadin kalamai tabbas kasan babu sha’anin sanin Allah a rayuwarsa.
Wanda irin wannan kalamai nidai bazan iya rubuta irin wadannan kalamai da yayi amfani da shi sai dau ku saurara kuji yadda abun yake.
Ga sautin murya nan a ciki alamar faifan bidiyo.