Kannywood
Sarkin Waka Nazir M Ahamd Wajen Gasar kwallon Kafa Na Yara Yan 13Yrs Da Ya sanya (Hotuna)
A yau ne 24/1/2021 anka fara gasar kwallon kafa da sarkin waka ya sanya wanda ya sanya zunzurutun kudi ga duk wanda ya ci gasar.
Ga abinda shi mai gasar ya wallafa.
“Wajen fara gasar kolon kafa ta yara yan shekara 13 Allah yasa a gama lafiya ya kuma bawa mai rabo sa’a amin.”
Yadda kyautar zata kasan ce
Wanda ya zo mataki na farko (1st position) ₦150,000
Wanda yazo mataki na biyu (2nd position) ₦100,000
Wanda kuma yazo mataki na ukku (3rd position) ₦50,000.