Uncategorized

Mawaki Donjazzy Ya ƙirƙiro Kungiyar Maza Masu Rowa A Nigeria Kuma shine Shuganbata (Hoto)

Shahararren mawakin nan Don Jazzy ya sanya masoya da mabiyansa dariya a shafukan sada zumunta bayan ya raba katin shaida mai ban dariya a shafinsa na Instagram.
Mawakin ya kirkiro kungiyar kwadago mai suna Stingy Men Association of Nigeria. A cewarsa, maza a cikin wannan kungiyar ba sa bayar da kudi komai kankantarta.
Don Jazzy ya ci gaba da raba katin ID wanda ke ɗauke da hotonsa da kuma bayanan kansa.

 

View this post on Instagram

 

A post shared by ITS DON JAZZY AGAIN ? (@donjazzy)


 
 
 
 
 
Wanda nan take mabiyasan maza da mata sunka fara tofa albarkacin bakinsu ga abinda suke fadi.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button