Labarai

Innalillahi Wa’inna Illaihirraju’un!! kalli Yadda Gobara ke Chi A Babbar kasuwar Sokoto Tun da Safe Har Yanzu (Bidiyo Da Hotuna)

Advertisment

A yau ranar talata a cikin babban birnin jahar Sakkwato an tashi da wani iftila’i wanda gobara ta tashi tun da safe wanda haryanzu ana kashinta amma bata mutu ba wanda kowa yayi kokari da jamar gari da gwamnatin jahar.
Wanda zaku ga yadda jama’a da hukumar agaji ta kashin wuta ke kokari wajen kashin wannan wuta wanda zaku ga mataimakin gwamnan jahar shima yabi sahun masu Kashin wuta.
Ga bidiyon nan ku kalla.
https://youtu.be/za8qK_CtbSk
Wannan sune hotunan yadda mataimakin gwamnan da wutar ke Chi
Wannan shine hotunan yadda mataimakin gwamnan shima ya hau har can bisa donin agaji wajen kashe wuta.
 

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button