Kannywood

Ba Ashiru Nagoma Kadai Ya kamata Akai Asibiti Ba Harda Aisha Tsamiya ~ Khalid Muazu Izala

A shafin sada zumunta wani bawan Allah mai suna khalid muazu izala ya ce ba Ashiru Nagoma kadai ya cancanta akai asibiti ba a’a harda aisha tsamiya dalilinsa na fadan haka ga abinda yace.
Ance ciwon hauka ya kama Director Ashiru Nagoma, nace idan za’a kaishi wajen magani a hada da Aisha Tsamiya
Jiya nake karanta wasu labarai wai Aisha Tsamiya ta fada a cikin wani hira da akayi da ita cewa sama da Maza Biliyan Daya (1 Billion Men) ne sukazo neman aurenta, nace lallai ba’a taba yin ‘ya mace mai farin jinita ba kenan a tarihin duniya baki daya.
Kidigga ya nuna cewa yan Nigeria gaba dayanmu mazanmu da matanmu yaranmu da manyanmu mutum Miliyan Dari Biyu ne (200 Million).
To kaga kenan population din masu neman auren Aisha Tsamiya ya ninka population din yan Nigeria sau 5.
In other words, adadin wadanda sukazo neman auren Aisha Tsamiya yakai yawan mutanen Kasashen Nigeria, Niger, Cameroon, Chad, Ghana, Togo, Burkinafaso, Kenya, Morocco, Tunisia, Algeria, Ethiopia, Egypt, Congo, Tanzania, Uganda, Sudan, South Africa, Gabon, Libya, Mauritania, Congo, Namibia, Botswana, Mali, Angola, Somalia, Zambia, Mozambique, Zimbabwe, Liberua, Madagascar, Senegal idan an hadasu waje guda.
To ai kaga sai muyi addu’an da ita da Ashiru Nagoma Allah ya basu lafiya.”

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button