Uncategorized
Sauraƙiris : Ango Suleman Ya Wallafa kalli Sabbin Hotunansa Da Amaryasa Baturiya
Advertisment
SauraƘiris: Ango Sulaiman Isah ya sake wallafa sabbin hotunansa da amaryarsa inda ya yiwa jama’a Barka da Jumu’a.
A ƙarshen makon nan ne za a ɗaura auren masoyan biyu,wanda zaku ga baturiya da atamfa wanda lallai soyaya ta kai soyaya ta fara sanya tufaffin da matan hausawa sunkafi sanyawa sosai ko ince Afrika.
Kalli ga hotunan nan kasa.