Kannywood

Murya : Rahama Sadau Ta Yanke Alaka Da Manyan Kannywood

Bayan kwana ukku da sunka wuce jaruma rahama sadau tayi murna ranar haihuwarta wato “birthday” anka fahimci ta yanke alaka da manyan manyan jaruman Kannywood.
Wanda sun hada ali nuhu,adam a zango, Abdul m shareef da dai sauransu.
Wanda majiyarmu ta samu wani bayyani daga tashar youtube mai suna tsakar gida sunyi bayyani tiryan tiryan.
Ga sautin Murya bincike kenan da zaku saurara domin jin cikakken bayyani.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button