Labarai
Labari Me Dadi – Cikakken Bidiyon Yadda Aka kwato Daliban kankara A Hannun Shekau (Bidiyo Da Hotuna)
Advertisment
Kungiyar Miyetti Allah ce ta shiga tsakanin gwamnati da yan bindiga har aka sako wadannan yara.
Cikin hirar gwamna da DW
Allah ya kyauta
Wannan shine bidiyon da anka yi hira da gwamna masari wanda dw sunkayi fira da shi.
https://youtu.be/ErcVt_HP80c
Wannan shine hotunan daliban kankara da anka karbo cikin dari wanda kimaninsu sunkai 340.
Bidiyo daliban da aka ceto daga hannun yan Bindiga suna cikin mota suna murna da jindadi zasu kowa gidan uwayensu.