Kannywood
Hotunan Dinner Nuhu Abdullahi (Mahmud Labarina) Da halartar Mawakan Kannywood
Wannan shine rana ta hudu kenan wajen bukin nuhu abdullahi wanda anka fi sani da Mahmoud a cikin shirin Labarina wanda talabijin arewa24tv ke haskawa a duk sati ranar Litinin wanda ake buga soyayya mai tsananin gaske da sumayya da lailah da dai sauran su.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.
A cikin wadannan hotuna da munka kawo muku mun hango wasu mawaka wanda nan gaba kadan zamu zo muku da bidiyo domin ganin sauran mawakan da na halarci wannan biki.