Kannywood
Bidiyo :Tirkashi Jakadiyyar arewa Sun Bankaɗo Wani bidiyon Maryam Yahya A bisa cinyar Wani Ƙato
Wannan wani bidiyo ne da jakadiyae tonon asirin arewa na wallafa a shafinta na Instagram inda take nuna jaruma tana bisa cinyar wani kato suna wakar soyayya.
Wasu suna ganin hakan bai dace ba amma kuma wasu naganin ae itace mai laifi miyasa sunayiwa junansu bidiyo a watsa a sohishiyal midiya.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla ku gani.
View this post on Instagram