Labarai
Bidiyo : Kaji Ƴan Rainin Hankali Fa ! Kalli Yadda Masu Garkuwa Da Mutane suke Karba Kudin Al’umma
KAJI ƳAN RAININ HANKALI FA: Ku kalli bidiyon jawabin wasu masu Garkuwa da mutane yadda suke karɓar miliyoyin kuɗi a hannun al’umma, kuma ba bu abun takaici duk wanda yazo hannu aka kama sai yace wai yana nadama yana neman gafara ko afuwa SUN MANTA CEWAR HAR KASHE MUTANE SUKE YI.
Wane irin hukunci kuke ganin ya dace da waɗannan mutanan marasa imani?