Labarai

Ba Allah wadan ka muke so ba, ka ceto yaran da aka sace~ Bulama Bukarti ga Buhari

Shahararren lauya me sharhi akan al’amuran yau da Kullun, Bulama Bukarti ya bayyana cewa shugaba Buhari ya barwa kansa Kaduwa da kuma Allah wadai akan harin ds aka kai Makarantar Kwana dake Kankara aka sace yara.
Wanda majiyarmu ta samu wannan labari daga shafin hutudole inda suke cewa bulama bukarti yana mai cewa
abinda ya kamata shugaban kasar yayi shine ya ceto yaran. Ya bayyana hakane ta shafinsa na Twitter.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button