Addini
Allahu Akbar! Littafin Dr Muhammad Sani Umar R/lemo Ne Ya Lashe Kyautar Sheikh Hamad 2020 A Ƙasar Qatar (Hotuna)
Allah cikin ikonsa da baiwarsa ya nufa Tafsirin: Fayyataccen Bayani Na Ma’anoni da Shiriyar Alkur’ani* Na Malaminmu Sheikh Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo shi ne ya lashe kyautar Sheikh Hamad ta 2020 da ake shiryawa a Kasar Qatar duk shekara. Godiya ta tabbata ga Allah.