Labarai
Ƙura Takai Bango ! Yanzu Duk Kyawon Nan Nawa Amma Banda Saurayi ~ Inji Zazzafar Budurwa Ta koka
Wannan Budurwar ta dauki hankula a shafukan sada zumunta bayan data koka cewa ga ta da kyau amma ace bata da saurayi, abin yana daure mata kai.
A lokuta daban-daban akan ji mata na neman mazan aure ko kuma samari da zasu nuna musu soyayya.
Look at me so beautiful but still single why?? pic.twitter.com/c1aLUcrwmJ
— PRIN€E$$? (@mitan_mishkila) December 15, 2020