Addini
Sheikh Kabiru Haruna Gombe Ya Karɓi Lambar Yabo A yau Abuja ( a cikin Hotuna)
Sheikh (Dr) KABIR HARUNA GWAMBE Ya Karɓi Lambar Girmamawa daga ƙungiyar “StandTall Africa Initiative” A babban birnin tarayya Abuja
Ƙungiyar tace sheikh Gwambe yana ɗaya daga cikin waɗanda suka baiwa karantarwa muhimmanci, musamman a nahiyar Afirka baki ɗaya.
Tabbas shehin malamin ya cancanci wannan karawa domin gudunmawar da yake baiwa ilimi ya wuce yadda ma su suke tunani.
Muna masa addu’ar UBANGIJI Yayi Albarka Aciki.
Daga Ustaz Abuhuzaifah Nuhu Sa’id