Uncategorized

Ran Maza Ya Ɓace !Allah ka nesanta ni da Rahama Sadau data jawo batanci ga ma’aikin Allah(SAW)ka La’ance ta~ Adam A. Zango

Tauraron fina-finan Hausa,  Adam A. Zango yayi zazzafan martani akan hotunan da Rahama Sadau ta saka a shafukan sada zumunta wanda suka jawo aka wa Annabi(SAW) batanci.
Majiyarmu ta samu daga hutudole  Adam A. Zango yayi fatan Allah ya nesantashi da Rahama Sadau data jawo akawa ma’aikin Allah batanci. Sannan kuma yayi fatan Allah ya shiryeta, ida kuma ba me shiryuwa bace to Allah ya la’anceta.
Ya kuma yi fatan Allah yasa ta rika karbar gyara cikin gaggawa.
Ga cikakken sakon Adam A. Zango.
INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJU’UN__
.
ALLAH KA NISANTANI DA WADAN DA BASA KISHIN MASOYINA.
.
KA NISANTANI DA WADDA TA JANYO BATANCI GA MA’AIKIN ALLAH. @rahamasadau
.
ALLAH KA SHIRYETA IDAN TAYI TUBATUN NASUHA.
.
ALLAH KA YAYE MATA GIRMAN KAI.
.
ALLAH KASA TA RINKA KARBAR GYARA CIKIN GAGGAWA.
.
ALLAH KA DAURATA BISA HANYA MADAIDAICIYA.
.
IDAN KUMA BA MAI SHIRYUWA BANE ALLAH KA LA’ANCETA.
.
SHI KUMA WANDA YAYI BATANCI GA SHUGABANMU ALLAH KA NUNA MANA KARSHENSA TUN A DUNIYA TUNDA DAMA CAN TSINANNE NE, ZINDIQI KUMA MISHRIKI.
.
ALLAH SHIRYEMU KA KARA MANA SON MUHAMMADU RASULULLAH S.A.W”
https://www.instagram.com/p/CHH65HineO0/?igshid=1qu7vrprhzli2

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button