Hausa Musics
MUSIC : Garzali Miko ~ Sababbin waƙoƙi Guda Biyu (2) 2020
Sababbin wakokin Garzali Miko wadanda sunka sunyi dadi sosai wanda gaskiya ba karya wanda daman mawakin shima dai yana taka rawar gani wajen yin wakoki masu ma’ana.
Wanda wakokin biyu duk sun fito daga jiya zuwa yau wanda zaku gansu ga su nan sai kuyi Download.
1. Garzali Miko ~ Sareenah
2. Garzali Miko ~ Tamburan Amarya