Kannywood
Labarina Series: Ta ƙarewa Sumayya kalli Hotunan Pree-wedding Na Mahmud Da Lailah
A lokacin ɗaukar shirin Labarina a bikin Mahmud da Layla na cikin shirin Labarina mai dogon Zango na Malam Aminu Saira.
Wani zabi kuke gani ya ragewa Sumayya tunda Mahmud ya auri Layla.
Ga Hotunan nan kasa ku kalla.
[email protected]