Kannywood

Cece kuce Ta Ɓarke Tsakanin Jaruman LABARINA Mahmud Da Sumayya A Instagram

Shirin LABARINA wanda Ibrahim biranewa ke rubutawa yayinda masu shirya fin din sune: nazir sarkin waka, aminu saira da Nazifi Asnanic suke shiryawa
Yayinda da malam aminu saira ke bada umurnin wannan shiri wanda ake haskawa a tashar arewa24tv duk sati wato duk ranar Litinin da misalin karfe 8 na dare.
Shirin na wannan sati yayi matukar baiwa mutane mamaki irin yadda soyaya take tsakanin Mahmoud da sumayya tun farkon wannan shiri.
Sai gashi a wannan sati kwatsam Mahmud ya nuna cewa shi ba wata soyayya da ke tsaninsa da sumayya.
Mahmoud ya sanya sumayya tayiwa diyan masu kudi wulakanci akansa, shi da hadurwasa da lailah ya nuna cewa shi bai taba yin budurwa a tarihin rayuwarsa ba amma a cikin shirin labarina sai Lailah.
Wanda sai ya wallafa wannan rubutu jiya a shafinsa na Instagram inda yake cewa:
“Nima da kudi nayi anfani wajen siyen soyayyar Sumayya, yakamata ku tuna haduwata da Sumayya a wurin Nuru Maichemist? #LABARINAseries”


Na take sai kaga sumayya ta mayar masa da martani wanda abun ya dauki yan kallo,amma dai duk sunyi wannan abu ne a cikin raha.

Isah ferozkhan wanda shine a matsayin Presido shima ya tofa albarkacin bakinsa

Maganar sumayya a nan ya nuna cewa akwai chakwakiya a nan gaba

Ga kadan daga cikin abinda Hausaloaded sunka tattaro muku.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

  1. hahaha actually! wannan abu yana matuqar burgeni_saboda na tabbata abin xai bada cakwai nan gaba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button