Kannywood
Bidiyo : Daga gurin daukar Shirin Labarina Zango na ukku Tare Da Nazir Sarkin Waƙa
An fara daukar shirin labarina zango na ukku wanda akwai alamun cikin zango na ukku ne nazir m Ahmad sarkin waka kanne ga malam aminu saira.
Wanda tabbas wannan shiri yayi matuƙa kyau sosai wanda babu film Mai dogon zango irinsa a fagen Soyayya.
Ga bidiyon nan ku kalla.