Labarai
Bidiyo : An Kama Wani Sarkin Gargajiya An Masa Kisan Wulakanci Zaku Gani A Bidiyo
Advertisment
‘Yan banga sun kama wani Sarkin kauye a garin Kontagora jihar Niger yana taimawa barayi masu garkuwa da mutane
An gana wa Sarkin azaba sosai, ance ya fadi sunayen wadanda suke taimakawa barayin tare dashi, amma saboda zuciyarsa tayi tsatsa yaki ya bayyana, ya gwammace ya mutu.
Shine nan take ‘yan bangan suka harbeshi da bindiga kisan wulakanci, zan saka bidiyon don ku ganewa idonku yadda abin ya faru.
Muna rokon Allah Ya cigaba da tona asirin masu taimakon barayi da ‘yan ta’adda, Allah Ya hadasu da mummunan karshe Amin.