Kannywood
Yadda jaruma Maimuna Suke Kama Da Juna Yar Najeriya Da ‘Yar Indiya (hotuna)
Jaruma maimuna tayi kama da wata yar kasar indiya mai suna Dr majiziyah Bhanu
Yadda Wadanan Mata Biyu Suke Kama Da Juna Yar Najeriya Da ‘Yar Indiya
Yadda jarumar Hausa fim Maimuna Muhammad (Wata Yarinya) take kama da wata yarinya ‘yar kasar Indiya mai suna Dr. Majiziyah Bhanu.
Wanda shafin rariya ne nayi wannan kokari zakulo wannan kama wanda daman dai a ko ina Allah zaiyi bayinsa suna kama da juna a kasa daya ko akasin haka wanda tabbas zakuga sunyi kama da yan tawaye.
Ga hotunan sai ku kalla.