Kannywood

Sautin Murya : Zagi Da Cin Zarafin Da Ake Mana Yasa Bama Shiga Harka Mutane ~ Daga Bakin Ali Nuhu

A cikin wata hira da gidan jaridar dw hausa nayi sun tattauna da jaruman Kannywood akan irin yadda wasu fitattun jaruman yan kudu suke shiga harka mutane amma yan arewa basa yi musamman na wannan zanga zanga da akeyi a halin yanzu.
Shine zaku irin yadda jaruman ko wane jarumi yayi bayyanin dalilin da yasa su jaruman Kannywood basu irin na yan kudu.
Ga dai sautin Murya nan sai ku saurara.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button