Labarai
Sautin Murya: Matar Da Ta kashe ‘Ya’yanta Ta Fito Tayi Magana Da kanta shin Wannan hujjace?
tana cewa kullum da dare ana zuwa ana danne ta ana shake ta. Ta fi wata uku ba ta bacci, da dare ana yi mata gurnani irin na dodanni.
Wanda a cikin wannan sautin Murya zaku ji yadda ake mata tambayoyi amma shin kuna ganin wannan hujjace kuwa na kashe ‘ya’yanta?
Ga sautin Murya nan a cikin alamar bidiyo ku saurara.
https://youtu.be/_L5MEtA9W-o